Zaben 2019: Jam’iyyar PDP ta zayyana sharudda 17 ga dukkan mai son tikitin takarar shugaban kasar ta

Babbar jam’iyyar adawa a Najeriya ta PDP ta fitar da wani daftari mai feji akalla 40 dake kunshe da wasu sharuddan da ta ce dole ne duk mai neman tikitin tsayawa takarar shugaban kasa a inuwar ta sai ya cika su.

Kunshe a cikin daftarin haka zalika jam’iyyar ta kuma bayyana cewa fom din yin takarar tikitin shugaban kasa na jam’iyyar za ta saida shi ne akan kudi Naira miliyan 12 ga dukkan mai so.

LATEST 2018 FIFA WORLD CUP HAUSA NEWS GOSSIP CELEBS WEDDINGS Gaskiya tayi halin ta: Hukumar soji ta farke layar wasu ‘yan siyasa dake saka a yi kisa su dora a kan makiyaya Zaben 2019: Jam’iyyar PDP ta zayyana sharudda 17 ga dukkan mai son tikitin takarar shugaban kasar ta Author: Mustapha Saddiq UPDATED: 5 HOURS AGO VIEWS: 11178 Category: Labarai Babbar jam’iyyar adawa a Najeriya ta PDP ta fitar da wani daftari mai feji akalla 40 dake kunshe da wasu sharuddan da ta ce dole ne duk mai neman tikitin tsayawa takarar shugaban kasa a inuwar ta sai ya cika su. Kunshe a cikin daftarin haka zalika jam’iyyar ta kuma bayyana cewa fom din yin takarar tikitin shugaban kasa na jam’iyyar za ta saida shi ne akan kudi Naira miliyan 12 ga dukkan mai so. Zaben 2019: Jam’iyyar PDP ta zayyana sharudda 17 ga dukkan mai son tikitin takarar shugaban kasar ta KU KARANTA: Hotunan wata mata da aka fiddo a cikin macijiya NAIJ.com dai ta samu cewa cewa mata masu sha’awar yin takara a karkashin jam’iyyar za su biya Naira miliyan 2 ne kacal. Mun samu haka zalika cewa daftarin sharuddodin na dauke ne da sa hannun shugaban jam’iyyar na kasa Cif Prince Uche Secondus da kuma Sakataren jam’iyyar, Ummaru Tsauri. Baya ga sharrudan sama, wasu daga cikin sharuddodin da suka dauki hankali sune na cewa dole ne sai dukkan mai neman takarar ya kasance dan jam’iyyar kuma yana taimakon ta da kudi.

Add comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *